Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp - welcome to our blog that presents the full content How Gadget, the discussion this time we're discussing that you find that Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp, we have provided complete information with images that are easy to understand, the explanation is simple but complete, therefore please read until the end :)

This is about : Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp
And this article : Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp
Article Hausa,

You can also see our article on:


Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

Bismillahi..

YADDA AKE GYARA RUBUTU DA SAKE MASA FONTS STYLE TA WHATSAPP

```Assalamu Alaikum```

_Kamar yadda mutane da yawa suke ta tambaya, ta yaya za su yiwa rubutunsu kwalliya ta *WhatsApp* kamar yadda suke ta ganin wasu suna yi?_

        *```GA AMSARKU A TAƘAICE, A SAUƘAƘE KUMA DALLA-DALLA```*

*1 YADDA AKE YIWA RUBUTU _BOLD_ (WATO YA ƊAN  ƘARA ƘIBA)*

Da farko kafin ko bayan kun yi rubutunku, sai ku sanya star (*) a farko da kuma ƙarshen jimla wacce take a layi ɗaya, kamar haka:

* *Hello* *

*Abin lura:*
star (*)/tauraron ta kasance a jikin rubutun a farkon da kuma ƙarshen.

*2 YADDA AKE YIWA RUBUTU _ITALIC_ (WATO YA ƊAN KWANTA)*

Za ku sanya *Dash* (_) a farko da kuma karshen rubutu kamar haka:

_ _Haɗejia_ _

Zaku sanya shi a jikin rubutu karku rabasu. *Misali:* _Buhari _ in kun rabasu ba zasu yi ba.

*Abin lura:* _*Dash* ya ɗan sha banban da *karan ɗori (Hyphen),* saboda da shi *Dash ( _ )* ya ɗan kama ƙasa, *karan ɗori (Hyphen)* kuma ya ɗan tasa sama ( - )._

• Dash _
• Hyphen -
Banbanci: _  -  _   -   _  -

*3YADDA AKE YIWA RUBUTU _~STRIKETHROUGH~_ (WATO  A JA MASA LAYI A TSAKIYARSA)*

Shi ma in zaku yi wannan zaku yi amafani da alamar *Tilde (~)* ne a farko da kuma ƙarshen rubutu kamar haka:

~ ~University~ ~

*4YADDA AKE MAIDA SALON RUBUTU (FONT STYLE) DAGA YADDA YAKE (ARIAL STYLE) YA KOMA ```AVANTGRADE BK BT STYLE```*

Yadda ake yin wannan zaku  fara rubutun jimla ko kalma ne da alamar *` Quotation Marks (Alamar buɗe magana) wato ` ` `  guda uku a farko da kuma ƙarshen rubutu shima guda uku haɗe, kamar haka:

` ``  ```Mathematics``` `` `

Sai a gwada waɗannan kafin wasu styles su ƙara fitowa.
``` ```
Alhamdulillahi..

~_*#Share*_~



Information Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp has been completed we present

A few of our information about the Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp, we hope you benefit from this article

You have just read the article Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp and many articles about gadget in our blog this, please read it. and url link of this article is https://howtomonetizeeverything.blogspot.com/2016/08/abubuwan-da-ya-kamata-ka-sani-whatsapp.html Hopefully discussion articles on provide more knowledge about the world of tech gadgets.

Tag : ,

0 Response to "Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp"

Post a Comment